iqna

IQNA

karshen shekara
Tehran (IQNA) Masallaci mafi girma a kasar Japan mai shekaru sama da 90 yana nan a birnin Tokyo babban birnin kasar, kuma kyawawan gine-ginensa irin na daular Ottoman na daya daga cikin abubuwan jan hankali na wannan birni.
Lambar Labari: 3487672    Ranar Watsawa : 2022/08/11